Jinin Mutuwa – Full Fassarar Sultan

}

 

Jinin Mutuwa – Full Fassarar Sultan




Acikin wannan shafin zaku iya kallon duk wasu fina finai fassarar hausa cikin sauki wanda kuke shan wuyar neman su, sannan zaku samu littafan Hausa Na Soyayya dana Yaki da labaran Duniya A Rubuce. Dukka A cikin wannan Shafin Na Netflix Agaita Studio

Kafin ka kalli kusan ko wanne shiri da muka sa A wannan shafin Ana bukatar kasa (( makullin Sirri )) wanda makullin sirrin zaka ga Mun Rubuta shi A Saman Sunan shirin Da kake son kalla, kafin ka danna sunan shirin da zaka kalla, Sai ka fara haddace Makullin sirrin da Aka sawa Shirin Ko ka samu wani wajan ka Rubuta shi. Bayan ka Rubuta shi A wani wajan sai ka danna Sunan Shirin da zaka kalla, bayan ka danna zai budema inda zaka sa wannan makullin sirrin da yake saman shirin da Aka Rubuta, Sai ka Rubuta shi bayan ka Rubuta zai budema wani shafin A shafin da ya budema zaka ga sunan shirin A farko Sai ka danna sunan Shirin bayan ka danna Zai budema shirin ka fara kallo ko ka sauke Akan wayanka Cikin Sauki.

Wannan itace hanya mafi Sauki da zaka iya samun duk wasu fina finai fassarar hausa cikin Sauki wanda baka samun su A ko ina, Amma in dai Kabi wannan koyarwar da mukayi To zaka kalleshi Acikin wannan Application din Na Arewa Trending Ko website din Neflixalgaitastudio.blogspot.com cikin sauki.

SAUKE ANAN👇👇👇

Ka danna sunan shirin dake nan sama Domin kallon sa cikin Sauki, sannan A saman sa ga makullin sirrin da zaka sa idan ka danna sunan shirin An Rubuta shi A Rubuce.

Post a Comment

0 Comments